Hausa WASSCE (PC 1ST), 2020

Question 8

  (a)  Yaya ake yin wasan Xan Duqushi?

  (b) Su wa suke yin wannan wasa?

 (c) Kawo baiti biyar daga irin waqar da ake yi a wasan.


Observation

The question is from the book Labarun Gargajiya 2  (Oral Drama). The candidate was required to explain how the game Wasan Xan Duqushi  is played in (8a) state the gender of the players in (8b) and give five verses from the song of the game in (8c). The answers could read as follows:

 

  1. ( a)       Yadda ake yin wasan Ɗan Duƙushi:
    Da’ira ake yi a kama hannuwa da kyau. Sai ɗaya ya saki hannunsa, ya yi matakala da tafin hannunsa na hagu a gwiwarsa ta hagu, yaro na hagu da shi sai ya taka matakalar nan da ƙafarsa ta hagu, ya ɗago ƙafarsa ta dama ya tsallake kan wanda ya taka wa hannu, ya dire ƙasa. Shi kuma na dama da shi ɗin, na dama da shi ya yi masa haka, ya taka ya dire har a zagayo.

     

    (b)        Yara maza ne suke yin wasan Ɗan Duƙushi.

     

    (c)        Waƙen da ake yi a wasan Ɗan Duƙushi:

                i   Bayarwa:    Ɗan Duƙushi
                    Amshi:         Hiyya

    ii   Bayarwa:   Warwarwar
    Amshi:        Hiyya

     

               iii  Bayarwa:   Zanzarmi
    Amshi:         Hiyya

               iv Bayarwa:     Dokin zage
    Amshi:         Hiyya

                v Bayarwa:    Dokin Dafe
     Amshi:        Hiyya

                vi Bayarwa:   Ba shi ruwa
    Amshi:         Hiyya

            Vii Bayarwa:  Ka ga gudu
     Amshi:        Hiyya

            Viii Bayarwa: Kamar na me?
                          Amshi:       Hiyya

             ix Bayarwa:   Kamar na Ingarman doki
                      Amshi:        Hiyya

    x Bayarwa:     Dokin naka ƙuru ne baka bashi ruwa da ciyawa ba  

            Amshi:     Hiyya             
  • Few candidates attempted the question and their performance was fair.

  •