Hausa WASSCE (PC 1ST), 2020

Question 4

  

  1. Mene ne mahaxi a nahawu?
  2. Kawo misalin jumla biyar masuxauke da mahaxi .

 


Observation

The question is on grammar and candidate was required to define linker in (4a) and construct five sentences using linkers in (4b). The following definition and examples were required from the candidates:

 

(a)        Ma’anar mahaɗi:
Kalmomi ne da ake amfani da su don a haɗa kalma da kalma ko yankin suna da yankin suna ko jumla da jumla. Misalin mahaɗi ya haɗa da:
                                    amma              kuwa              tamkar            
                                    kuma               ko                daga
                                    sai                 da               bayan             

                                    idan                 har           kada, da sauransu

  • Misalin jumloli masu ɗauke da mahaɗi:

    Ladi ta zo, ita kuwa ta tafi.
       Ni da kai.
      Daga ni sai kai.   

    Wani yaro ko wata yarinya     Gidan sama ne da na ƙasa.
      Ɗakin karatu ne kuma wurin kwana.
       Farar yarinya ko kujerar Makka.
      Ya jira idan ya zo.
       Ku zauna har malamin ya shigo
       Yarinyar ta koma bayan ta gama aiki

     

Many candidates attempted the question and their performance was encouraging.