Hausa WASSCE (PC 1ST), 2020

Question 3

  (a) Yi bayanin matsayin maqwallato yayin furta waxannan sautukan:

/h/
/k/
/s/


(b) Kawo sautukan tsayau masu ziza guda biyar.


Observation

This is also a question on phonology and the candidate was required to explain the position of the glottis for the articulation of the sounds listed in (3a) and list five stop sounds that are voiced in (3b). The following explanations were expected to be enumerated:

(a)       Bayanin matsayin maƙwallato:
Tantanin maƙwallato zai saki ko ya buɗe sai iska ta wuce kai-tsaye ba tare da ta gwada ƙarfi wajen ficewar ba. Ta haka ne ake samar da waɗannan sautuka, don haka dukansu marasa ziza ne.

 

(b)        Sautukan tsayau masu ziza:
Sautukan tsayau masu ziza su ne :

            /b/                    /gw/
            /d/                   /gy/
            /g/          

 

Candidates’ performance in this question was not impressive.