Hausa WASSCE (PC), 2021

Question 8

Kawo muhimmancin tashen Danda Dokin Kara guda huxu

Observation

The question is from the book Wasannin Tashe(Oral Drama). Candidates were required to list any four importance of the play Danda Dokin Kara. The following points were expected

Muhimmancin tashen Danda Dokin Kara:

  • Gabatarwa: 

Bayanin wasan a taqaice

 

  • Muhimmancin wasan:

 

Koya fasahar qirqire-qirqire;
Nuna tsarin sarautar gargajiya;
Raya al’ada;
Karrama baqi;
Gaisuwa;
Sada zumunci;
Nishaxi;
Sauya kama;
Nuna nau’o’in abincin Hausawa;
Kyautata wa na baya;
Koyar da kyawawan xabi’u;
Samun kuxin vatarwa, da sauransu.

 

Few candidates attempted the question and their performance was poor.