Hausa WASSCE (PC), 2021

Question 4

  1. Me ake nufi da sifa?
  2. Kawo jumla biyar masuxauke da sifa tare da jan layi a qarqashin kowace sifa.

 

Observation

The question is on grammar and the candidate was required to define adjective in (4a) and construct five sentences using adjectives and underline each adjective used in the sentencesin (4b). The following definition and examples were required from the candidates:

 

  • (a)        Ma’anar sifa:
  • Kalma ce wadda take bayyana suna.
  • Tana fayyace suna dangane da kamanni, ko launi, ko tsayi, ko tsufa, ko nagarta, ko fasali, ko halitta, da sauransu.
  • Sifa tana zuwa a gaba ko a bayan kalmar suna a cikin jumla.

 

            (b)       Jumloli masu ɗauke da sifa:

  • Wata sabuwar mota baqa ta wuce.
  • Audu dogo ne.
  • Wani mutum gurgu ya sayi mota baqa.
  • Kande fara ta sayo zane shuxi da takalmi mai tsini.
  • Binta baqa ce siririya.
  • Audu ya mari wata yarinya doguwa siririya.
  • Manyan sarakuna sun taru.
  • Umar yana sukuwa da baqin doki.
  • Wata farar mota ta tuntsura rami.
  • Wata durguwar kaza ta yi qwai.

Many candidates attempted the question and their performance was fair.