Hausa WASSCE (PC), 2021

Question 11

 

Yi bayanin hikimar da Malam Bala ya yi don Rahma ta amince ta auri Alhaji Barau.


Observation

This question was taken from the book Abin Da Kamar Wuya … (Written Drama) and the candidate was required to explain the tricks Alhaji Bala applied in order to convince Rahma to accept and marry Alhaji Barau. The following answer were expected:

 

            Bayanin hikimar da Alhaji Bala ya yi amfani da ita:

-   Gabatarwa:

Kawo bayanin ko wane ne Alhaji Bala da matsalar da ta faru a taqaice.
 -    Hikimar da ya yi amfani da ita:

Lallashi;
Nasiha ko wa’azi;
Nuni ga xaukar qaddara;
Nuna muhimmancin haquri;
Nuni ga muhimmancin yin biyayya ga iyaye, da sauransu.

 

           Candidates’ performance in this question was poor.