Hausa WASSCE (PC), 2021

Question 12

  1.  Me ake nufi da shekarun yarinta?
  2.  Kawo taimakon da yara suke yi wa iyaye guda biyar

 

Observation

The candidate was required to explain the ages of childhood in (12a), list five domestic activities rendered by the children to assist their parents at home in (12b). The following responses should be considered relevant

 

(a)  Bayanin shekarun yarinta:

  • Daga lokacin haihuwa zuwa shekara goma sha biyu.           


(b)  Taimakon da yara suke yi:

  • Ayyukan gida:

Girki,
Wanke-wanke;
Reno;
Shara;
Kai niqa;
Tankaxe;
Cefane;
Xiban ruwa;
Aike;
Wankin tufa, da sauransu.

  • Taimakawa wajen gudanar da wasu sana’o’i:

Talla;
Zaman shago;
Dakon kayan sana’a;
Rakiya zuwa unguwa;
Qulle-qullen kayan sana’a, da sauransu.

  • Wasu ayyuka:

 

Yanko ciyawa;
Kula da abin da ake yin kiwo;
Aikin gona, da sauransu.