Hausa WASSCE (SC), 2022

Question 8

 

Bayyana yadda ake yin tashen Tashi Wali.

 

 

Observation

 

The question is on the book Wasannin Tashe(Oral Drama). Candidates were required to describe how Tashi Wali is played. The following points should be captured:

 

Gabatarwa:

Bayanin wasa;
Lokacin da ake yin wasa;
Waɗanda suke yin wasa;
Irin shigar da ake yi;
Matsalolin da aka kawo a wasan;
Hanyar da aka bi wajen warware matsalolin.

 

Gundarin jawabi:

Wasa ne na yara maza;
Yara shida zuwa takwas suke yin wasan;
Ana sanya wa yaro ɗaya riga mai fukafukai (sauya kama);
Ana yin waƙa kamar haka:

Ga wali zai tashi,
Kad da ka tashi!

Zan tashi,
Kad da ka tashi,

 

Kammalawa

Yin tsalle;
Ɗaga hannu sama;
Ci gaba da yin waƙa.

 

Few candidates attempted the question and their performance was fair.