Hausa WASSCE (SC), 2022

Question 3

Bayyana yadda ake furta baƙin [z].

Observation

The question is on phonology and candidates were required to explain the articulation of [z]. The following explanations were expected to be captured:

            Bayanin furucin [z]:

           Gurbin furuci:

Ɗan hanƙa ne;
Tsinin harshe da hanƙa suke haɗuwa wajen furta shi.

Yanayin furuci:
Zuzau ne;
Iskar furucinsa tana ficewa ta matsatsin tsinin harshe da hanƙa.

Matsayin maƙwallato:

Mai ziza ne;
Maƙwallato yana karkaɗawa ya samar da ziza.
[z] ɗan hanƙa ne, zuzau, mai ziza.

 

Candidates’ performance in this question was not encouraging.