Hausa WASSCE (SC), 2022

Question 5

  1. Me ake nufi da Lokaci Na Gaba Na II?
  2.     Kawo zubin Lokaci Na Gaba Na II.
  3.     Kawo jumla biyar masu ɗauke da Lokaci Na Gaba Na II.

Observation

 

The question is also on grammar and candidates were required to explain second future tense in (a), give the grammatical structure of second future tense in (b) and give five sentences that contain second future tense in (c). The answer should be as follows:

      (a)   Abin da ake nufi da Lokaci Na Gaba Na II:
Shi ne lokacin da za a yi wani aiki a nan gaba amma babu tabbas. Ana yi masa laƙabi da maras ƙarfi, saboda ba a san zai yiwu, ko ba zai yiwu ba.

(b)   Zubin Lokaci Na Gaba Na II:

    1. Zagin aikatau:
      nâ;
      kâ;
      yâ;
      tâ;
      mâ;
      kwâ;
      sâ;
      â;
      karin sauti faɗau.
    2. Manunin Lokaci -a
    3. Aikatau

(c)                                 

  1.  náà kama akuya
  2.  táà daka sakwara
  3.   áà karanta
  4. yáà rubuta
  5. káà shimfiɗa
  6. máà zo gobe
  7. sáà tafi Kano
  8. kwáà biya bashi

Many candidates attempted the question and their performance was not encouraging.