Hausa WASSCE (PC 2ND), 2021

Question 6

  

Kawo matsalolin rayuwa guda goma da za a iya fahimta daga labarin Kai Ne Ka San Ko Saura Nawa Ne.


Observation

 

The question above is on the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and candidates were required to list ten challenges in life that could be learnt from the context of the story mentioned in the question. The response should be as follows:
           

       Gabatarwa:

Bayanin littafi;
Labari a taƙaice.

            Gundarin jawabi:

Almubazzaranci;
           Budurwar zuciya;
            Butulci;
Dogon buri;
Rashin riƙe amana da alƙawari;
Rashin sanin ciwon kai;
Rashin kula da iyali;
Rashin lissafi;
Rashin kan gado;
Son banza,
Talauci;
Wauta;
Yasar da matar fari ko wadda aka daɗe tare, da sauransu.

                        Kammalawa:

           Yin taƙaitaccen bayani a kan abubuwan da aka gabatar.

 

The performance of candidates on this question was fair.