Hausa WASSCE (SC), 2021

Question 11


(a) Da wa Rahma ta fara haɗuwa bayan sun dawo daga yajin aiki?
(b) Wane labari aka faɗa mata ta ce ta ji daɗi?
(c) Me ya sa ta ji daɗin labarin?

 

Observation

 

This questions were taken from the book “Abin Da Kamar Wuya ...”(Written Drama) and candidates were required to mention the person Rahma met with after they resumed back from the strike in (a), narrate the story given to her in (b) and state reasons why she was happy about the story in (c). The answers should read as follows:
           
(a) Wanda Rahma ta fara haɗuwa da shi bayan sun dawo daga yajin aiki shi ne
                        Mukhtar.

(b)   An faɗa mata cewa:

                        Za su fara test da practicals a mako mai zuwa;
                        Za su fara tutorial class gobe da ƙarfe takwas na dare.

(c)  Ta ji daɗin labarin ne saboda ba ta yi karatu a gida ba lokacin yajin aiki.

           Candidates’ performance in this question was fair.