Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 5

   Kawo hanya uku na kore jumla tare da misali biyu-biyu daga kowanne

Observation

The question is also on grammar and the candidate is required to state three ways of negating a sentence and give two examples of each. The answer should be as follows:
           
      Kore jumla:
            Gabatarwa:

Kalmomin korewa su ne:

i   - ba
ii  - babu
iii - kada
iv  - ba … ba
v   - … ba … .

 

                Misalan kore jumla:

  • Ba ………. .
  • Ba na zuwa.
  • Ba ya cin abinci.
  • Ba mu yarda.
  • Ba su kulle qofa.
  • Ba ya ji.
  • Ba ya gani.

                  ii.   Ba ………. ba.

  • Ba zan zo ba.
  • Ba yakan ganu ba.
  • Ba na zo ba.
  • Ba mu yi ba.
  • Ba za a yi ba.
  • Ba a sani ba.
  • Ba za a je ba.            

                 iii.   Babu ………. .            

  • Babu kuxi a cikin aljihun rigarsa.
  • Babu abin da ya gama ni da shi.
  • Babu ma’aikata a wurin.
  • Babu likitoci a asibiti.

    iv.   Kada ………. .

  • Kada ka tafi kasuwa. 
  • Kada ka shiga rafi.
  • Kada ku qara zuwa.
  • Kada a zarge su.  

   v       … ba … .

  • Yau ba kuxi.
  • Garin ba lafiya.
  • Har yanzu ba abinci.
  • Abincin ba daxi

 

Many candidates attempted the question and their performance was encouraging