Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 4

  Yi bayanin sashen aikatau na jumla tare da misali biyar

Observation

The question is on grammar and the candidate is required to explain the verb phrase with five examples. The following explanation and examples are required from the candidate:

 

            Sashen aikatau na jumla:

Sashen aikatau na jumla shi yake biyo  yankin suna kuma  a kowane lokaci yana xauke da bayani  game da yankin sunan, tare da bayyana aikin da aka aikata.

Misalin sashen aikatau na jumla:

  • Sun yi ta’adi.
  • Ta yi haquri.
  • Ta share xaki.
  • Sun xauki kaya.
  • Ya tafi gida.
  • Za su tafi hutu.
  • Takan je talla.
  • Yana cin abinci.
  • Zai zo.
  • Ya shiga gida.

Many candidates attempted the question and their performance was good.

&nbs