Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 10

 

Xan iska sandar kuka da sun-
  guminai ba a yin shuka.

(a) Daga wace waqa aka ciro wannan baiti?
(b) Mene ne babban jigon waqar ?
(c) Kawo adon magana guda xaya da aka yi amfani da shi a wannan baiti.

 


Observation

The verse above was quoted from the book Waqoqin Mu’azu Haxeja (Written Poetry). Candidate is required to mention the name of the poem from which the verse was taken in (a), to state the theme of the poem in (b) and to identify a figure of speech that is used in the verse in (c). The following points should be considered relevant:

            (a) An ciro wannan baiti ne daga waqar Gaskiya Ba Ta Sake Gashi.
            (b) Babban jigon waqar shi ne faxakarwa.

(c) Adon maganar da aka yi amfani da shi:

  • Salon savi-zarce;

Ko

  • Abuntarwa;

A lura: Mai xaukar jarabawa zai kawo xaya daga cikin waxannan salailai ne gwargwadon abin da ya fahimta daga baitin.
Candidates performed poorly in this question.