Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

SECTION C
CUSTOMS AND INSTITUTIONS

Question 12

 

(a) Me ake nufi da masarauta?

(b) Kawo matakan da ake bi wajen gudanar da masarauta.

 

Observation

Candidate was required to define chiefdom in (a) and explain how a chiefdom is ruled in (b). The following points should be considered as relevant:

 (a) Ma’anar masarauta:

            Masarauta tana nufin qasa wadda take qarqashin mulki ko ikon wani sarki.

(b) Matakan da ake bi wajen gudanar da masarauta:

    A kawo bayani wanda zai qunshi muhimman batutuwa kamar haka:

  • Gundumomi da hakimai;
  • Garuruwa da dagatai;
  • Unguwanni da masu unguwanni;
  • Jama’ar gari, halayensu da tarihinsu;
  • Matakan mulki da ayyukan da ake gudanarwa a kowane mataki;
  • Tsaron qasa;
  • Tattalin arziqin qasa:

 

-  Haraji;
   - Jangali;
   - Tara, da sauransu.
    - Shugabannin masu sana’o’i;
 
Candidates who attempted this question performed very well.