Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 9

 

   

Wane gargaxi Kulu ta yi wa Binta a jawabin bankwana?

 

Observation

 

 

 

This question was taken from the book Komai Nisan Dare.  The candidate was required to state the piece of advice Kulu gave to Binta in her farewell bids.

 

The response should reflect the following points:


  • Ta kama mutuncin aurenta;
  • Ta zauna da abokiyar zamanta lafiya;
  • Ta yi biyayya ga iyayen mijinta da shi mijin matuqar yana kan gaskiya;
  • Kada ta riqa saurin fushi domin saurin fushi shi yake kawo da-na-sani;
  • Ta bi duniya a sannu.

Candidates’ performance in this question was poor.

This could be attributed to non study of the text.