Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 4

 

(a)Menne ne wakilin suna rakavau?

(b)Kawo jadawalin wakilin suna rakavau

Observation

 

 

The question above is on Grammar, and the candidate was required to define independent personal pronoun in (4a) and illustrate the table of independent personal pronoun in (4b).

 

The answer should read as follows:

 

(a)  Wakilin suna rakavau:
Kalma ce ta nahawu mai wakiltar suna mai cin gashin kansa wadda take  iya zuwa a rakave ko kuma ya tsaya shi kaxai, ba tare da ta jinginu da wata kalma ba..

(b) Jadawalin wakilin suna rakavau:



Mutum na farko (Mnf)

Mutum na biyu (Mnf)

Mutum na uku (Mnf)

(nm) ni
Namiji

kai

shi

(tm) ni
Mace

ke

ita

(jm) mu
Jam’i

ku

su

 

Many candidates attempted the question and their performance was fair.