Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 6

 

(a) Sau nawa Mai Mazare ya yi kuka, a tatsuniyar Mai Mazare Uban Lawaya?

(b) Bayyana dalilan yin kukan nasa.

 

 

Observation

 

 

 

The question above was taken from the book Labarun Gargajiya 1 and the candidate was required to list the number of times Mai Mazare cried in (6a) and state the reasons why he cried in (6b).

 

The answer should read as follows:

 

(a) Sau uku Mai-mazare ya yi kuka, a tatsuniyar                                             

Mai-Mazare Uban Lawaya.

 

(b)Kuka na farko:

                                    Ya yi kuka ne saboda murnar samun xiya da ya yi.

                        Kuka na biyu:

                                    Ya yi kuka ne saboda baqin cikin sace masa xiya da aka yi.

                        Kuka na uku:

                                    Ya yi kuka ne saboda murnar ganin ’yarsa da ya yi.  

         

The performance of candidates in this question was not encouraging.