Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 11

 

   

Qarya kike yi munafuka! Kin sani mana.
Kina xiyar daraja amma kina neman lalata kanki.

 

 

(a) Wa ya yi wannan magana kuma da wa?

(b) Me ya jawo maganar?

(c) Me ya jawo maganar?

 

 

Observation

 

 

This question was taken from the book Kulva Na Varna (Written Drama) and the candidate was expected to mention the speaker of the statement above and the one to whom he was speaking in (11a), state where the statement was made in (11b) and explain the cause of the statement in (11c).

 

Thus:

 

(a) Malam Inuwa ne ya yi wannan magana kuma da Zaliha yake.

 (b) A cikin gidan Malam Inuwa aka yi maganar.

(c) Abin da ya jawo maganar shi ne ganin da Malam Inuwa ya yi wa Zaliha tare da saurayinta Xanlondon a qofar gida suna hira.

 

Candidates’ performance in this question was fair.