Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 8

 

Bayarwa:  Ga wuya ga zafi
                    Amshi:             Kwangwale   

                    Bayarwa:        Sai wuya ba daxi
                    Amshi:             Kwangwale

(a)  Daga wane wasa aka ciro waxannan xiya?

(b) Su wa suke yin wasan?

(c) Bayyana yadda ake yin wasan.

 


Observation

The question is on the book Labarun Gargajiya 2(Oral Drama). Candidate were  required to mention the game in which the verses above were taken in (a), to state the gender of the children that play it in (b) and to explain how the game is played in (c).  The answers should read as follows:

            (a)       Daga wasan Gwalalan Gwalalami aka ciro waxannan xiya.

(b)        Yara maza suke yin wasan.                                                     

(c)        Yadda ake yin wasan:

A kawo bayani wanda zai qunshi muhimman abubuwan da suke gudana a wasan kamar haka:

  • Ana duka;
  • Ana yin da’ira;
  • Ana bayar da waqa;
  • Ana zagayawa da sauri;
  • Akwai amshi;

A lura: Ana yin wasan ta hanyoyi daban daban.

Waqar da ake yi:

     Bayarwa:        Gwalalan Gwalalami.
     Amshi:             Kwangwale.
     Bayarwa:        Aski kan kora.
     Amshi:             Kwangwale.
     Bayarwa:        Ga wuya ga zafi.
     Amshi:             Kwangwale.
Bayarwa:        Sai wuya, ba daxi.
Amshi:             Kwangwale.
Bayarwa:        Yaro shaida na baya.
Amshi:             Kwangwale.
…………………………………..
…………………………………..            

Few candidates attempted the question and their performance was fair.