Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 11

 

Ai daga inda aka wayi gari ba ka da xan’uwa a duniya, ai ka shiga uku ka lalace.

(a) Wa ya yi wannan Magana kuma da wa?
(b) A ina aka yi maganar?

                                   (c) Me ya jawo maganar?      

 

Observation

This question was taken from the book Kulba na Varna (Written Drama) and the candidate was expected to give the name of the person who made the statement above and to whom he was talking with in (a), where the statement was made in (b) and state the cause of the statement in (c). The answers should read as follows:
           
 (a)   Kilima ce ta yi wannan magana kuma tana maganar ne da Mai-Nakada.

(b)   A gidan Malam Inuwa aka yi maganar.

(c )  Saboda mutuwar yayan Malam Inuwa wanda ake kira Bankami.

           Candidates’ performance in this question was very good.