Hausa WASSCE (PC 2ND), 2020

Question 2


Bayyana yadda ake furta wasula zumvurarru tare da misalai.


Observation

The question is on phonology.It required that  the candidate should explain, with examples, the manner of articulation of the round vowels. The response should be given as follows:

 
Zumvurarrun wasula su ne wasulan da a wajen furta su levva sukan yi zobe ko su kewaye. Doron harshe ne yake xagawa zuwa tsakiyar baki sannan levva su kewaye a yayin furta wasalin /o/. Shi ya sa ake kiransa da wasalin qurya na tsakiya mai kewaye.
Doron harshe yana xagawa sama zuwa rufin baki sannan levva su kewaye a yayin furta wasalin /u/, don haka ake kiransa da wasalin sama, na qurya, mai kewaye.

Misalin zumvurarrun wasula:

Zumvurarrun wasula sune /o/ da /u/. 

               Few candidates attempted the question and their performance was fair.