Hausa WASSCE (PC 1ST), 2020

Question 5

  Bayyana waxannan tare da misali biyu-biyu a cikin jumla:   (a) Suna gagara-qirga
(b) Suna gama-gari
(c) Suna xan aikatau


Observation

The question is also on grammar and the candidate was required to explain with two examples each, mass noun in (5a) common noun in (5b) and verbal noun in (5c). The answer could be as follows
           

  • (a)   Suna gagara-ƙirga:

    Nau’i ne na sunan abubuwa waɗanda ba a iya ƙirga su ɗaya-ɗaya a nahawu.
    Misali:
      Gishiri abin miya ne.
     Ya sayo mai a kwalba.
     Ya xebo ruwadaga rafi.
     Furar gero ta fi daɗi.  Ali ya xebo yashi a kwangiri.

                           

 

 

  • Suna gama-gari:

    Wannan nau’in suna ne na tarayya a nahawu.
    Misali:
    Mutum nawa ne suka zo?
    Fara ƙwaro ne mai tashi sama.
    A kwana a tashi, jaririango ne.
    Shimfidar fuska ta fi ta tabarma.
    Musa ya rubuta wasiƙa zuwa ga abokinsa.

 

 

  • Suna ɗan aikatau:
    Wannan nau’in suna ne da ya fito daga aikatau a nahawu.

    Halima tana yin shara.
    Habibu ya yi Noma da yawa.
    Gude ta yi girki mai daxi.
    Ya girma amma bai bar wanki da guga ba.
    Ya ce tafiya mabuɗin ilmi ne.

 

 

 

 

Candidates’ performance in this question was commendable.