Hausa WASSCE (SC), 2020

Question 10

 

  1. Ba ta fata a same,                     Cikin jama’a tana karta,
      Har xan iska shi zage ta,        Tilas ba za ta ram aba.

    (a)  Daga wace waqa aka xauko wannan baiti?
    (b)  Wa yake da wannan xabi’a?
    (c ) Mene ne jigon waqar?.

    .


Observation

The verse was extracted from the book Waqoqin Mu’azu Haxeja (Written Poetry). The candidate was required to give the name of the poem from which the verse was taken in (10a), to identify the person with the manners stated in the verse in (10b) and to state the theme(s) of the poem in(10c). The following answers could be enumerated.

 

    (a) An ɗauko wannan baiti ne daga waƙar Karuwa.

     

      (b)Matar aure ce take da wannan ɗabiar.

     

      (c)Jigon waƙar shi ne gargaɗi ko faɗakarwa ko kuma wa’azi.

       

 Candidates performed poorly in this question.