Hausa WASSCE (PC), 2023

Question 5

 

  1. Mece ce sarƙaƙƙiyar jumla?
  2. Kawo ire-iren sarƙaƙƙiyar jumla tare da misali uku daga kowanne.

 

Observation

The question is also on grammar and candidates were required to define complex sentence in (a) and give examples of complex sentence with three examples from each in (b). The answers should be as follows:
           
             i    (a)        Jumla ce wadda ake samun wasu jumlolin a cikinta;
Tana ɗauke da abubuwa daban-dabam a sarƙe a waje guda.

 

(b)i     Jerantacciya:
Misali:

  1. Sun zo sun ɗauka.
  2. Yana rawa yana waƙa.
  3. Akan saya a ba su.
  4. Za su zo su wuce.
  5. Yakan zo ya jira su.
  6. Yana ji yana gani.
  7. Ta faru ta ƙare.

 

ii     Harɗaɗɗiya:
Misali:

  1. Na zo amma ban same shi ba.
  2. Ta yi ciwo amma ta warke.
  3. Za ku tafi ko za ku dakata?
  4. Sun tashi ko suna shirin tashi?
  5. Zai tafi amma zai dawo.
  6. Ko ku zo ko ku tafi ban damu ba.                   

 

Candidates that attempted the question performed poorly.