Hausa WASSCE (PC), 2023

Question 11

 

  1. Me ya faru da Rahma kwana ɗaya kafin a ɗaura mata aure?
  2. Wane alwashi kawu Iliya ya wa Rahma bayan ta faɗa masa abin da yake damunta?
  3. Wace shawara Rahma ta ba kawu Iliya game da al’amarin?


Observation

This question was taken from the book “Abin Da Kamar Wuya ...”(Written Drama) and candidates were required to explain what happened to Rahma before her wedding in (a), to explain the rash promise made to her by her uncle after she explained to him the  challenges she was having in (b) and to state the advice she suggested to him on the matter in (c). The response should be as follows:
           
(a)       Bayani a kan:

wace ce Rahma;
abin da ya faru da ita;
inda ta tafi.

 

(b)  Nuna goyon bayansa a gare ta;
 Tallafa mata wajen ganin ta ci gaba da karatu;
  Samar mata da kwanciyar hankali.

 

(c)  Kada kawu Iliya ya je gidansu;
A bar mutanen gidansu cikin rashin sanin inda take.

 

Candidates’ performance in this question was poor.