Hausa WASSCE (PC), 2023

Question 8

 

  1.  Yi bayanin yadda ake yin wasan Ɗan Ɓera Mai Shiga Rami.
  2. Kawo muhimmancin wasan guda biyar.

Observation

The question is on the book Wasannin Tashe(Oral Drama). Candidates were required to describe how the play is acted in (a) and state its teachings in (b). The following points should be captured:

 

           

(a) Gabatarwa:

bayanin wasa;
bayanin littafin da aka ɗauko wasan.

Gundarin bayani:

bayanin yadda ake yin wasan dangane da:
masu yin wasan;
shigarsu;
wurin da ake yin wasan;
lokacin yin wasan;
waƙar da ake yi;
sadakar da ake bayarwa;
abin da ake yin amfani da shi - igiya;

                        Kammalawa:

                                    yin bayani a taƙaice.

 

(b) Muhimmancin wasa:

raya al’ada;
nishaɗantarwa;
koya haƙuri da juriya;
lura da ɗabi’un wasu halittu;
nusar da matasa sanin yakamata;
ba wa kowa haƙƙinsa;
kare rayukan wasu halittu;
nuna tasirin addini.

 

Few candidates attempted the question and their performance was poor.