Hausa WASSCE (SC), 2022

Question 6

 

Bayyana darasi uku da labarin Jon Yaron Birgediya yake koyarwa.

Observation

The question above is on the book Mu Sha Dariya (Oral Prose) and candidates were required to state three lessons that can be learnt from the given story.

The response should be as follows:

 

Gabatarwa:

Bayanin littafi;
Alaƙar Jon da Birgediya

Gundarin jawabi:

Nuna rashin tunani da sanin yakamatar Jon;
Yin gyara a lokacin da ya dace;
Ajizanci irin na ɗan’adam;
Fahimtar kuskure da neman yafiya;
Muhimmancin sa baki domin nema wa mai laifi gafara.

Kammalawa:

Yin taƙaitaccen bayani dangane da abin da aka tattauna a kai.

 

The performance of candidates on this question was poor.