Hausa WASSCE (SC), 2021

Question 9

 

Yaya Bawale ya sffanta karuwa da ya je ɗakin Bebi?

 

Observation

 

The question was drawn from the book Turmin Danya. Candidates were required to state how Bawale described Karuwa (a prostitute) while he was at Bebi’s room. The response should be as follows:

            Yadda Bawale ya siffanta karuwa:

Gabatarwa:

Bayanin littafi:
                        Wanda ya rubuta;
                        Maɗaba’ar da ta wallafa;
                        Shekarar da aka wallafa, da sauransu.

Gundarin jawabi:

                        Kawo bayani mai ƙunshe da waɗannan muhimman batutuwan:

Ƙazanta ce ɗauke da ƙazanta;
Ba ta da mutunci;
Tana son ƙarya;
Tana ƙara wanka, tana ƙara wari;
Ba ta da kunya;
Tana ƙara kwalliya, tana ƙara zama kamar ’yar tsana;
Banzar gari yake neman ta;
Ba ta da kwanciyar hankali;
Fama da wulaƙancin samari, da sauransu.

                        Kammalawa:

                                    Yin taƙaitaccen bayani.

Candidates’ performance in this question was not encouraging.