Hausa WASSCE (SC), 2021

Question 11

 

Me ya gudana tsakanin Malam Bala da mahaifiyarsa bayan ya tambaye ta taron matan da ya gani a cikin gida?     


Observation

 

This question was taken from the book Abin Da Kamar Wuya ... (Written Drama) and candidates were required to give an account of what transpired between Malam Bala and his mother (Dada) after he enquired about the gathering of women he saw in the house. The following points should be captured:

                        Abin da ya gudana tsakanin Malam Bala da mahaifiyarsa:

Gabatarwa:

                        Bayanin littafi:
                                    Sunan littafi;
                                    Wanda ya rubuta;
                                    Maɗaba’ar da ta wallafa;
                                    Shekarar da aka wallafa;
Gundarin bayani:

Kawo taƙaitaccen bayani mai ƙunshe da waɗannan muhimman batutuwan:
Tambayar dalilin taron da ya gani ana yi a cikin gidansa;
Bayanin da aka yi masa;
Nuna rashin amincewa da abin da ake yi da tambayar mafita;
Wadda aka zo nema aure ba ta so;
Nuna ɓacin rai da iko a kan batun auren Rahma;
Sa ranar bikin Rahma;
Samun saɓani game da auren Rahma;
Ba wa Dada haƙuri bayan ta yi fushi, da sauransu.
                                    Kammalawa:

                                                Yin taƙaitaccen bayani.

           Candidates’ performance in this question was fair.