Hausa WASSCE (SC), 2023

Question 9

 

Bayyana tasirin da zuwan Turawa Nijeriya ya yi, kamar yadda ya bayyana a cikin littafin.

 

Observation

The question is on the book Turmin Danya (Written Prose). The Candidates were required to explain the impacts of the presence of whitemen in Nigeria as reflected in the book. In doing so, they were expected to capture the following points and scenarios:

 

Gabatarwa:
Yin taƙitaccen bayani a kan:

            Littafin Turmin Danya;
            Marubucin littafin;
            Rayuwar Hausawa kafin zuwan Turawa.

 

Gundarin jawabi:

Gurɓacewar al’adu da ɗabi’u;
Kawo tsarin jari hujja;
Rashin kishin ƙasa;
Rashin tsoron Allah;
Rashin tausayi da taimaka wa juna;
Son zuciya;
Son duniya da ƙawa;
Shaye-shayen kayan maye;    
Tatse tattalin arziƙin ƙasa;
Yawaitar ayyukan fasiƙanci;
Yawaitar cin hanci da rashawa.

                       

Kammalawa:

              Yin taƙaicen bayani a kan  abin da aka gabatar.

 

Candidates’ performance in this question was good..

 

  Shi annamimi, abin a guje shi ne da gudu,
  Cutarsa ɗai da maciji, babu bambanci.
  ................................................................................
  Tafi ofishin Gaskiya ka ga kyan zama malam,
  Don babu ƙwanji, da jin zafi, da makirci.
  Mataimakan Edita, har da shi Edita,
  Sun kyauta halin zamansu da ba munafunci.
  Babba da yaro abinsu zamansu zak kyawo,
  Duk wanda ka gan shi can ya yaƙi jahilci.
........................................................................................