Hausa WASSCE (SC), 2023

Question 3

 

  1. Mece ce ziza?
  2. Ta yaya ake samunta?
  3. Kawo baƙaƙen da suke da waɗannan siffofi:
    1. Baleɓe, haɗiyau, mai ziza
    2. Bahanƙe, ɗan jirge, mai ziza
    3. Bahanƙe, tsayau, maras ziza

 

Observation

The question is on phonology and candidates were required to explain the voice in (a), explain how it occured in (b) and list the sounds that have the features listed in (c).  The following explanations were expected to be captured:

(a)        Karkarwa ce wadda ake samu a lokacin da ake furta wasu baƙaƙe.

 

(b)        Ana samun ziza ne lokacin da tantanin maƙwallato yake ɗame;
             Iskar furuci kan gwada ƙarfi domin ta fita;
             Tsukewar tantanin maƙwallato da ƙarfin iskar furuci su suke haifar da karkarwar tantani wadda ita ce ziza.

 

(c)        (i)         [ɓ]
            (ii)        [l]
            (iii)       [t]       

 

Candidates’ performance in this question was not encouraging.