Hausa WASSCE (SC), 2023

Question 10

 

        Yi sharhin waɗannan baitoci dangane da:

  1. Yabo
  2. Aron kalma
  3. kwatantawa

Observation

 

The question is on the book Waƙoƙin Hausa (Written Poetry). Candidates were required to analyse the stanzas above based on praise in (a), borrowing of words in (b) and comparison in (c). In doing so, they were expected to give the following response:

 

 (a)      Yabo:

                                    Tafi ofishin Gaskiya ka ga kyan zama , malam,
                                                Don babu ƙwanji, da jin zafi, da makirci.
                                    Mataimakin Edita, kai har da shi Edita,
                                                Sun kyauta halin zamansu da ba munafunci.
                                    Babba da yaro abinsu zamansu zak kyawo,
                                                Duk wanda ka gan shi can ya yaƙi jahilci.


(b)       Aron kalmomi:

Edita;
Ofishi.

 

(c)            Kwatantawa:

An yi amfani da salon kwatantawa na daidaito a baiti na hudu, inda aka kwatanta cutar annamimin mutum da maciji wajen cutarwa.

Shi annamimi, abin a guje shi ne da gudu,
          Cutarsa ɗai da maciji, babu bambanci.

 

 Candidates’ performance on this question was fair.