“ Yau ga hauka da nade-nade mutuwa
ta ga ladani. Kai, mai goshi, ba ka sani
ba an ce jifa in ta wuce kanka ko kan
wa ta fada?”
(a)
Wa ya yi wannan magana kuma da wa a labarin In Allah Ya Taimake Ka
(a)
Me ya jawo maganar
(a)
A ina aka yi maganar
(a)
Me ya faru bayan nan
(a)Who made this statement and to whom in the story In Allah Ya Taimake ka?
(a)What circumstance led to the statement?
(a)Where was the statement made?
(a)Which event followed?