Sarki ka ga mutun shida,
Babu mai zaunawa lafiya da su,
Wanga Azuji wanga Butulu
Guda Ashararu guda mabannaci
Wanga Azuji wanga butulu
Akwai wani na nan mai kule mutun
(a)
Wa ya yi wannan wakar?
(b)
Wa aka yi wa wakar?
(c)
Kawo ma’anar kalmomin da aka ja wa layi
(a)Who sang this song?
(b)To whom?
(c)What are the meaning of the underlined words.