waecE-LEARNING
Home
Technical
Mathematics
Languages
Science
Social Science
Art
Literature Arabic Islamic Studies C.R.K History MusicVisual Art Clothing/Textile Home Management Shorthand
 
Hausa Paper 2, Nov/Dec. 2007  
Questions: 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 Main
General Comments
Weakness/Remedies
Strength
Conclusion










Question 13

Kawo takaitaccen bayanin yadda ake yin wadannan:

(a)kalankuwa
(b)Hawan kaho
_____________________________________________________________________________________________________
Observation

The question was on custom and traditions (AL?ADA). The candidates were required to write a brief account on the above forms of traditional recreations. For instance:
Kalankuwa: wasa ne wanda samari da?yan mata ke yi yawanci da kaka. A cikinsa akan nada sarki da dagatai da masu unguwanni da sauran mukamai na masana?antu d.s. Ana farawa ne daga unguwanni da dama har tsawon kwanakin da aka diba. Hawan kaho: Wannan ana yin sa ne yawanci a lokacin salla ko ramakun kasuwa.Mahauta ne ke yin sa. Makasudin yin sa shi ne domin su tallata irin shanun da za su yanka ko da salla ko kuma ranar kasuwa.
The performance of the candidate?s was encouraging.

Powered by Sidmach Technologies(Nigeria) Limited .
Copyright © 2008 The West African Examinations Council. All rights reserved.