“Sunayensu alkalami da takarda
Ka sani duk inda ka ji an ce akwai
Kudi to suna nan takarda ta dauke su”
(a)
Wa ya yi wannan Magana, kuma da wa a wasan Kamar Da Gaske?
(b)
Me ya jawo maganar?
(c)
A ina aka yi maganar?
(d)
Me ya faru bayan nan?
(a)Who made this statement and to whom in the play Kamar Da Gaske?
(b)What circumstance led to the statement?
(c)Where was the statement made?
(d)Which event followed?